Ina mai tabbatar muku da cewa babu wani dan Najeriya da za a samu da laifi mu kyale ko shi waye shi |~ Inji Buhari

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jaddada cewa ba gudu ba ja da baya duk wanda aka samu da laifi sai an hukunta shi ko dan waye shi, komai matsayin sa.

Buhari ya ce babu wanda ya fi karfin gwamnatin sa, don haka bazai lamunci duk wani shashanci ba.

Buhari ya bayyana hakan ne a yau Juma’a.

Nasara
Media News

Daga: Ahmad Aminu Kado.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *