Ina son aure yaro matashi dan shekara 25 zuwa 30~ Inji shugabar kungiyar muryar Zawarawa ta Kano

Hajiya Altine Abdullahi ta bayyana cewa, tana matukar son auren yaro matashi sabon jini dan shekara 25 zuwa 30.

Matar ta bayyana cewa, akwai fa’ida mai yawa tsohuwa ta samu karamin yaro ta aura.

Akan haka matar ta bayyana cewa a shirye take data auri matashi dan shekara 25 zuwa 30 matukar ta yi shawara da ya’yan ta.

Dudda yake matar ta bayyana cewa koda ace ya’yanta basu amince ba ita a shirye take data auri matashi mai kananan shekaru, tun da har bai sabawa addinin musulunci.

Matar ta ci gaba da cewa” Da ace an kama macce da karamin yaro tana lalata ai gara ace auren sa ta yi”.

Shin ya kuke kallon kalaman wannan mata ne?

14 thoughts on “Ina son aure yaro matashi dan shekara 25 zuwa 30~ Inji shugabar kungiyar muryar Zawarawa ta Kano

  1. A gaskyya ya kamata taduba yanayin da yanyanta zasu shiga akan wannan maganar yakamata taduba sosai.
    Amma ni yarda idan zata bani kudi miliyan talatin nacigaba da kasuwancina zamuyi aure na amince tabbas na yarda

  2. Masha Allah ni dan kano ne kuma ayanzu dama inashirin nemo matar aurene bazawara ko budurwa kawaini maisona nake bukata ba yarintarkiba,inbabu mazala ashirye nake ga number na what’s up dina 08068434992

  3. Gaskiya kalamanta abindubawane tunda Allah bai haramtaba idan tana Sona to Ina ciki Allah yasa mudace ga number ta nan don Karin bayani 07037578737 sai najiki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *