Kada ku sake wani abu ya hana zaben gwamnan Anambra, duk matakin da ya kamata a ɗauka, Shugaba Buhari ga Hafsoshin tsaro

Shugaba Buhari ya umarci hukumomin tsaro su yi duk mai yuwuwa wajen tabbatar da an gudanar da zaɓen gwamnan Anambra.

Buhari yace duk matakin da ya kamata a ɗauka, domin tabbatar da ai baiwa mutane tsaro sun zaɓi shugabannin su.

Ministan harkokin yan sanda, Maigari Dingyadi, yace rundunar yan sanda zata tabbatar da tsaro a Anambra da sauran sassan ƙasar nan.

Daga Ahmad Aminu Kado.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *