Katsewar Facebook Instagram, na ‘yan awanni Kwamfanin yayi Asara sama da dala Bilyan Shida $6bn.

Shugaban Kwamfanin Facebook Kuma Wanda ya Samar tare da kafa Facebook Mark Zuckerberg dukiyar sa ta ragu da sama da dala biliyan 6 a cikin ‘yan awanni, bisa ga rahoton Bloomberg

Manyan Kwamfanin da Suka samu matsala sun haɗa da Facebook Messenger, Instagram, da WhatsApp.

Kasashe da dama sun Shiga wani yanayi na rashin Facebook a ‘yan awanni ciki harda kasar amurka mahaifar Mai mallakar kwamfanin na Facebook wato Mark Zuckerber

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *