Ko ke ‘Yan ta’adda Suka sace bazan biya kudin fansa ba El’rufa’i ya faɗawa matarsa Hadiza.

Matar Gwamnan jihar Kaduna, Hadiza Isma’il El-Rufai ta bayyana cewa, mijin nata ya gaya mata idan aka sace ta ba zai biya kufin fansa ba.

Ta bayyana hakane ta shafinta na sada zumunta a yayin da ta kai ziyara gonarta.

Jihar Kaduna dai na fama da matsalar masu garkuwa da mutane. Wanda sukan nemi a biya kudin fansa masu yawa kamin su saki wanda suka kama.

One thought on “Ko ke ‘Yan ta’adda Suka sace bazan biya kudin fansa ba El’rufa’i ya faɗawa matarsa Hadiza.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *