ku daina lika hotuna da fastoci na ba yanzu zamu hau munbarin Siyasa ba~ Cewar Sanata Shehu sani.

Tsohon Sanatan Kaduna Sanata Shehu sani ya roki masoyansa magoya baya masu lika fastocinsa da Sabuwar Jam’iyarsa ta PDP da Cewa su daina domin ba yanzu bane Lokacin farawa Sanata Yana Cewa dai kamar yadda ya rubuta a shafinsa na Facebook ya na Mai Cewa
;Ina godiya ga magoya baya; Amma Dan Allah Masu manne mannen fosta ko bilbod da hoto na su DAINA.Komai da lokacin sa.Ku jira sai lokaci yayi Mun Hau mumbari tukun.Dan Allah ku daina ina godiya.

class="wp-block-image size-full">

Sanata Shehu sani Tsohon Sanatan kaduna ta tsakiya ne Kuma a satin daya gabata ne Sanatan ya koma Jam’iyar PDP daga PRP kamar yadda Jaridu Suka tabbatar.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *