ku gafarni kuyi hakuri Kan Matsalar da aka samu na katsewar Facebook Instagram WhatsApp da messenger ~Mark Zuckerberg

Mamallakin Kwamfanin Facebook ya bayarda da hakuri game ta katsewar dandalin a wani Sakon da ya fitar a shafinsa na Facebook ya Mai Cewa Facebook, Instagram WhatsApp messenge sun dawowa kan Ayyuka yanzu.kuyi hakuri haƙuri da katsewa ba zato na yau na san yadda kuka dogara ga ayyukanmu domin kasancewa tare da mutanen da kuka damu da su. Inji Mai Kwamfanin.

An samu katsewar ne na tsawon awanni kawai Lamarin da ya girgiza kasashen duniya Ciki harda Kasa Amurka kasar haihuwar Mamallakin Kwamfanin Facebook Instagram WhatsApp da messenge wato Mark Zuckerberg wannan katsewa ita ce Karo na Farko a Tarihin Kwamfanin tun kafuwarsa

class="wp-block-image size-full">

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *