Kwankwaso ya lashe ƙuri’un Jin ra’ayin jama a mikiya.

A wani kwarya kwaryan zabe da Mikiya ta shirya a jiya tsakanin Sanata Rabi’u Musa kwankwaso da Sanata Malam Ibrahim Shekarau da Kuma Dr Abdullahi Umar Ganduje da wajen misalin karfe takwas na dare kawo Wanda muka gabatar kamar Haka.

RA’AYI: Waye yafi taimakon matasa da sauran al’ummar Jihar Kano?

Kawai rubuta sunan gwaninka.

Bari mu gani waye yafi taka rawar gani tsakanin.
DR Rabi’u Musa kwankwaso
Da
Dr Sanata Malam Ibrahim Shekarau.
Da kuma
Dr Abdullahi Umar Ganduje.

A kafta…

Jama’a da dama sun ka’da ƙuri’un su Kuma kawo yanzu a Lokacin da muka kirga ƙuri’un an samu masu zaɓe dubu biyu da dari biyar da saba’in da tara. 2,579 a Cikin masu Zaben Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje ya samu ƙuri’u Arba’in da uku 43.

class="wp-block-image size-full">

Malam Ibrahim Shekarau ya samu ƙuri’u dari da talatin da biyar 135.

Yayinda Sanata Rabi’u Musa kwankwaso ya lashe zabe da ƙuri’u dubu biyu da dari uku da Hamisin da uku 2,353.

Sauran ƙuri’un Kuma ba’a zabi kowa ba…

Sanata Rabi’u Musa kwankwaso shine Tsohon Gwamnan Jihar Kano na 1,999 zuwa 2003, da Kuma 2011 Zuwa 2015 Tsohon Minisatan tsaro a Lokacin Obasonjo Sanatan Kano ta tsakiya a 2015 Zuwa 2019 yanzu Haka shine Jagoran Darikar Kwankwasiyya na duniya a Halin yanzu Sanatan bashi rike da wani mukamin Siyasa ko ‘daya Jama’a da dama na

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *