Manoman da suka karbi bashi a CBN na iya fuskantar daurin Shekaru biyar-biyar a gidan yari.

Gwamnatin Tarayyar ƙarƙashin Jagororin Shugaba Muhammadu Buhari na Cewa Manoman da suka karkatar da kudaden da aka basu a karkashin shirin bayar da lamuni na aikin gona na iya fuskantar zaman gidan yari na tsawon shekaru biyar, kamar yadda babban bankin Najeriya ya bayyana.

An sanar da wannan ci gaban ne a cikin wani rahoto mai suna ‘Jagororin Tsarin Ba da Lamuni na Aikin Noma’, wanda babban bankin ya fitar kwanan nan.

“Ya kamata bankuna su tunatar da masu neman rancen a karkashin tsarin cewa laifi ne da za a iya daure mutum na tsawon shekaru biyar idan ka nemi lamunin domin wata sarrafa shi zuwa wata hanya da ba’a baka dominta ba inji ta.

class="sharedaddy sd-sharing-enabled">

Share this:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *