Mun kashe Bilyan 152bn domin Samar da fasahar zamani a shekara 2021 ~Cewar Pantami.

Gwamnatin tarayya ta ce ta kashe naira biliyan 152bn wajen Jigila da sabunta fasahar zamani digitization) a shekarar 2021
Ministan Sadarwa da Tattalin Arziki na Digital, Farfesa Is a Ali Pantami ne ya bayyana hakan a ranar Talata a amatsayin bayanin karshe na 2021a wajen taron Service Wife Capacity Building Programme on e-Government a e-Government Training Centre a Abuja.

Adadin ya kunshi jimillar kudaden da NITDA ta amince da su na CBN, NNPC, CAC, Immigration da kuma Kwastam a tsakanin sauran hukumomin gwamnati na kasafin shekarar 2021.

A

cewar Ministan, wannan adadi yana wakiltar adadin da aka samu daga Naira biliyan 9 da aka kashe a shekarar 2019 da 2020.

A halin yanzu, Ministan ya ba da tabbacin cewa gwamnatin tarayya za ta yi hijira zuwa gwamnati mara anfani da takarda nan da 2030. masu zuwa
Ya ce an samar da dukkan matakan da suka dace don cimma burin nan da shekarar 2030 ta hanyar fasahar zamani na tarayyar zamani National Policy on for Digital Nigeria)

Advertisements

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *