Rashin Nasara ke zuwa zuciyata a duk Lokacin da naji an ambaci jam’iyar PPD ~Inji Shugaban buhari.

Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Larabar da ta gabata ya ce “rashin nasara” kan zo a ransa ne a duk lokacin da ya ji takaitaccen bayani kan ko kalmar jam’iyar “PDP”.

Shugaban ya bayyana haka ne a wata tattaunawa ta musamman da gidan talabijin na Channels.

a furar tasu Lokacin da aka nemi shugaba Buhari yayi magana daya a matsayin kalaman karshe, bai yi kasa a gwiwa ba wajen furta “Failure!” kamar yadda abin ya zo a ransa idan aka ambaci jam’iyyar PDP.

Baya

ga sharhin da ya yi kan babbar jam’iyyar adawa ta kasar, akwai wasu zarge-zarge na dare ciki har da na matasan Najeriya. Ya Kuma yi magana kan tsaro da tattalin arzikin Nageriya.
Advertisements

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *