Rikicin Shugabancin APC a Kano: Shekarau ya bayyana matakin shi da magoya bayansa suka ɗauka

Ibrahim Shekarau, tsohon gwamnan Kano ya yi bayani game da matsayinsa da magoya bayansa a APC na Kano.

Shekarau ya bayyana cewa ya shigar da korafi a hedkwatar jam’iyya na kasa kan rashin gamsuwa da zaben shugabannin jam’iyyar.

Sardaunan na Kano ya ce ba zai fice daga APC ba amma ba zai saurari kowa ba sai wadanda ya kai wa korafi a hedkwatar jam’iyya.

Daga Ahmad Aminu Kado.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *