Sadio Mane zai gina asibiti na biyu a ƙauyansu

Sadio Mane Zai Gina Asibiti Na Biyu A Kauyansu

Ɗan wasan ƙungiyar Liverpool Sadio Mane ya gana da shugaban ƙasar Senegal Macky Sall domin ya samu ikon gina asibiti a garinsu na Bambali.
A baya ma Sadio Mane ya taɓa gina asibiti a ƙauyan na su wanda ya ke da nisan kilomita 400 daga babban birnin ƙasar Dakar, sannan garin yana ɗauke da al’umma 2000

Daga Mutawakkil Gambo Doko

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *