Sanata Uba sani ya samar da aikin Bilyan biyu da rabi 2.5bn a Jami’ar jihar kaduna.

Sanatan kaduna ta tsakiya a majalisar dattijan Nageriya Sanata Uba sani ya samar da aikin Gina sashin koyarwa na injiniyanci Faculty of Engineering) harna kimanin naira bilyan biyu da milyan dari biyar N2.5bn wanda Babban Bankin Nageriya CBN ke cigaba da aikin a Halin yanzu a Jami’ar kaduna ta Rigachikum dake Karamar hukumar Igabi dake Jihar ta kaduna Sanata Uba sani ne ya nemi Aikin ya kuma Jagoranta tare da neman a Kai aikin ga Jami’ar dake Yankin da yake wakilta domin cigaban Al’ummarsa.

Sanata

Uba sani ya shahara wajen kokarin kawo cigaba ga Al’ummar sa dake Jihar kaduna dama Nageriya Baki daya tun bayan zuwan sa majalisar dattijan Nageriya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *