Labarai

Shugaba buhari ya mika sunan Ngozi

Spread the love

Lalali Komai Ka Iya Ka Huta Shugaba Buhari Ya mika Sunan Ngozi Okonjo Iweala…

Shugaban Kasar Nageriya Muhammadu Buhari Ya Zabi Tsohuwar Ministan kudin Nageriya a Lokacin mulkin Shugaba Goodluck Jonathan Ngozi Okonjo Iweala a matsayin ‘yar takararmu ta Nageriya me Jagorantar Kungiyar habbaka kasuwanci na Kungiyar  shugabanci na gari wato leadership of the World Trade Organization, (WTO) wanda za’ayi zaben Shekara mai zuwa..

Shugaba Buhari ya tabbatar da zabin na Ngozin ne a jiya ranar alhamis…

wannan zai zama abin mamaki ga ‘yan Nageriya…

wannan zai zama abin 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button