Shugaba Buhari zai yi hira ta musamman da tashar NTA a daren yau Juma’a

Shugaba Buhari Zai Hira Da Tashar NTA A Daren Yau Juma’a

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari zai yi hira ta musamman da tashar NTA a daren yau Juma’a , 11 ga watan watan Yuni 2021 da misalin ƙarfe 8:30 na dare.
A wata sanarwa daga bakin mai ba shi shawara a kafofin yaɗa labarai, Femi Adesina.
“Mun yi alƙawarin tattaunawar za ta kasance mai ƙunshe da bayanai da ilmantarwa”, in ji Femi Adesina.
Wannan tattaunawar na zuwa ne kwana da
wacce shugaban ya yi da tashar Arise TV

Daga Mutawakkil Gambo Doko

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *