Shugaban kasar Ethiopia ya Zama direban Buhari.

Shugaban Muhammadu Buhari ya Samun kyakkyawar tarbar a kasar Ethiopia yayinda Firayim Minista na Habasha, Mai Girma, Abiy Ahmed Ali ya Zo da kansa da mota domin tuka Shugaba Muhammadu Buhari daga filin jirgin sama yayin da ya isa Addis Ababa da safiyar yau gabanin rantsar da Firayim Ministan a gobe

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *