TIRKASHI: Dama can ni Musulma ce kuma ‘yar Saudiyya, kawai Sallah ne bana yi |~ Cewar BBNaija Gifty

BBNaija Gifty Powers ta baiwa mabiyanta mamaki kan shafin Instagram lokacin da ta sanya Hijabi.

‘Yar wasan ta bayyanawa mabiyan cewa tuni dama ita Musulma ce kawai dai ba ta Sallah ne da ibadah

Gifty ta ce ta sanya Hijabi saboda ita yar kasar Saudiyya ce asalinta amma ba’a tilasta mata sanyawa ba.

Daga Ahmad Aminu kado

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *