WATA SABUWA: Sheikh Abduljabbar ya sake caccakar Laiyoyinsa a Kotu, ya nemi a bashi dama ya kare kansa saboda ya fahimci Lauyoyinsa ba zasu iya ba.

Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara ya sake neman a bashi dama ya kare kansa saboda ya fahimci Lauyiyinsa ba zasu iya ba

A cewar shehin Malamin Lauyoyin na shi ba su da cikakkiyar kwarewa a ilimin addini, an yi taƙaddama a zaman kotun.

Ɓangaren gwamnatin Kano sun sake gabatar da shaida ta biyu, wanda ya kasance ɗalibi ga malam Abduljabbar

Daga Ahmad Aminu Kado

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *