WATA SABUWA: Yaran mu matasa da aka kashe a rikicin da ya faru tsakanin mu da sojoji a shekarar 2015 zasu dawo duniya su yi aure su haiyafa |~Al-Zakzaky

Jagoran Shi’a a Najeriya Ibrahim Al-Zakzaky ya bayyana cewa iyayen yara dalibban sa da aka kashe a rikicin da ya faru a tsakanin su da sojoji a Zaria su sha kurumin su ya’yan su zasu dawo duniya nan gaba.

Al-Zakzaky ya ce ko shakka bazai yi ba, wadannan matasa zasu dawo duniya su aure su morewa rayuwar su.

Daga Ahmad Aminu Kado.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *