YANZU-YANZU: Wani matashi ya hau karfen Service tare da ikirarin idan ba’a mashi Aure ba, to tabbas zai faɗo ƙasa warwas ya mutu, a gefe kuma wasu najiran faɗowar sa da Mankarar su

Wani matashi a unguwar Checheniya dake Jihar Gombe yahau karfen Service tare da ikirarin idan ba’a mashi Aure ba, to tabbas zai fado kasa warwas ya mutu, a gefe guda kuma, wasu matasa sun dauko Makara suna jiran ya fado ya mutu, su saka gawarshi cikin Makara.

Daga : Ahmad Aminu Kado

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *