Covid-19;-Gwamnatin Jahar Neja ta Sassauta Dokar Zaman Gida…

Gwamnan Jahar Neja Abubakar Sani Bello ya Sassuta dokar zaman gida wanda gobe Laraba Sabon Tsarin zai Fara. Daga gobe Al-ummar Jahar zasu ci gaba Al’amuransu Tun Karfe 4 Na safe Zuwa 10 na dare Sabanin Abaya Ana fita Sau uku a mako Inda Ake Fita Ranakun Lahadi,Talata da Juma’a.

Dokan dai na baya da na yanzu duk ka anyi sune domin dakile Yaduwar Cutar Corona Virus a Fadin Jahar.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *