Batun Tsiraici Rukayya dawayya itama tayi wani Bidiyon

Jaruma rukayya umar dawayya santa tayi wani Bidiyon itama kuma hakika wannan batu ya kazanta dawayya ta wallafa wani Bidiyon ta a Shafin ta Instagram tanacewa haramun ne don kawai mutun yayi fyade dattijo mai shekaru kawai sai ku dauki Bidiyonsa tsirara kuna sakawa a social media hakan ba daidai bane domin wani cikin masu fyaden bayin kansa bane wani hau ne kawai, rukayya umar tace masu yada Bidiyon tsiraicin yara kanana a social media hakika sunfi wasu masu fyadenma laifi ace karamar yarinya wacce bata san kanta ba kwata kwata amma sai ku rinka Daukar Bidiyon ta da tsiraicin ta kuna sakawa a social media? har kuna bayyana sunan iyayenta da anguwarsu tare da gidansu wannan tozarci ne..

Rukayya

dawayya ta kara da cess tana da ‘yancin yin magana a matsayinta na ‘yar Nageriya kuma ‘yar arewa musilma Domin ‘yan kudu aisu ba haka suke ba tace ko ba’ayin fyaden ne a kudancin Nageriya? To maganar gaskiya wannan haramun ne idan kuma baku sani ba to kuje ku tambayi malamai Inji Jaruma rukayya dawayya….

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *