Domin ya nunawa yadda Maza za su ƙara shakuwa da matayensu na Aure, wani mutum a Jihar Enugu ya fitar da Bidiyo da hotunansa sanye da kayan matarsa ta Aure.

Saboda ya nunawa maza ma’aurata yadda zasu dada shakuwa da matayensu na Aure, wani mutum mai suna Ongsi Unwasu dake jihar Enugu a Najeriya ya fitar da Bidiyo da Hotunansa sanye da kayan matarsa ta Aure.

nOgosi ya ce yana yin haka ne don ya dada nunawa matar sa Soyayya, wanda hakan zai sa itama ta dada Shakuwa dashi.

class="wp-block-gallery has-nested-images columns-default is-cropped">

Ya ce maza masu Aure su daina bari Kansu yana kullewa, su rika shigo da wasu dabaru nasu na kansu don nunawa matayen su na Aure Soyayyar da za ta sa su dada shakuwa Aurensu yakara karko.

Daga Kabiru Ado Muhd

Advertisements

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *