Labarai

Rahotanni daga jihar OYO na Cewa Seyi Makinde ne ke Kan gaba da kuri’u sama 150,000

Spread the love

Rahotanni daga jihar OYO na Cewa kawo yanzu an Bayyana sakamakon Zaben kananan hukumoni 18 Cikin 33 na jihar Kuma GwamnaSeyi Makinde na jam’iyar PDP ne ke Kan gaba ta tazarar kuri’u 150,000.

Ga sakamakon

APC: 128,972

PDP: 281,383

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button