Gwamna Zulum ya miƙa kuɗi Naira Biliyan 12 ga ƙungiyar Ƴan Fansho, wanda hakan ya kawo ƙarshen bin bashin da ƴan Fansho ke yiwa Gwamnatin Jahar ta Borno.

Gwamna Babagana Umaru Zulum ya miƙa kuƙi naira biliyan 12 ga ƴan fasho da suke bin Gwamnatin Jihar Borno tun shekarun baya.

A satin da ya gabata ne Zulum ya amince tare da ayyana cewa zai biya ƴan fasho din Jihar haƙƙoƙinsu.

Rahotanni sun bayyana cewa Zulum ya miƙa waɗannan kuɗaɗe ne ga Shugabannin ƙungiyar fansho yau Lahadi a Maiduguri babban birnin Jihar ta Borno.

Daga | Ya’u Sule Tariwa

Advertisements

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *