Rundunar ‘yan sandan Jihar Ondo sun cafke wani Kare bisa zargin Laifin cizon mazakutar wani dalibin Jami’a.

Rahotanni na Cewa Jami’an ‘yan sanda a jihar Ondo sun cafke wani karen Boerboel mai suna Charlie, bisa ga Laifin kaiwa wani dalibin jami’ar Adekunle Ajasin, Akungba-Akoko hari

An ce karen ya ciji dalibin Jami’ar a al’auras sa wanda har yanzu ba a san sunansa a daya daga cikin dakunan kwanan dalibai na Jama’ar

Bayan harin, an garzaya da wanda abin ya rutsa da shi asibiti inda aka ce likitoci na fafutukar taimaka masa. Daga baya an kira ‘yan sanda don kama Karen Mai suna Charlie wanda aka tsare shi a Halin Yanzu.

Credit:

Myschoolnigeria

Bi shafina BlogOsifo Davis Blog

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *