Shugaba Buhari zai ziyarci Kano a ranar Alhahis

Shugaba Muhammadu Buhari Zai Ziyarci Kano A Ranar Alhamis

Shugaba Muhammadu Buhari zai ziyarci jihar Kano a ranar Alhamis ta wannan satin da muke ciki.

Zai je ne domin kaddamar da fara aikin shimfiɗa sabon titin jirgin ƙasa daga Kano zuwa Kaduna.

Rahoto: Mutawakkil Gambo Doko

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *