YANZU-YANZU: Hisbah ta cika hannu da wasu Matasa a Kano yayinda suke tsaka da wasan Karta (Caca).

Daga | Ya’u Sule Tariwa,

Hukumar Hisbah ta cafke waɗansu matasa a Kano yayinda suke wasan Karta a Kano.

Kamar yadda Jaridar Daily Nigerian ta wallafa; Matasan an kamasu ne a ƙauyen Warawa dake Jihar Kano, yayin da suke buga wasan a tsakaninsu.

Wannan dalilin ne ya sanya Hisbah suka rabawa matasan Al-Qur’an domin su yi taƙara mai makon amfani da loƙacinsu bisa aikin banza.

Advertisements

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *