Baza mu zage ka ba domin kowa tarbiyar gidansu ya ke gwadawa ~Martanin Shekarau ga Ganduje.

A Cikin wani gajeran bidiyo Sanata Malam Ibrahim Shekarau ya maida martani Akan zagin da gwamna Dr. Abdullahi Ganduje ya yi masa a shekaran jiya Alhamis 14 ga Oktoba 2021 a gidan gwamnati. Inda ya Kira Sanatan Kano ta Tsakiya da kalmar

1.Makaryaci Ne
2 Yana Karbe-karbe
3 Kuma Banza Bakwai

A Yau ne Bayan kammala Zaben ciyaman na Jam’iyar APC a Kano da aka gudanar bangaren biyu tsakanin Shekarau da Ganduje sai Malam Ibrahim Shekarau yake martani
GA ABIN DA YA CE :

Mu

ba zamu zageka ba, don
KOWA:

“Tarbiyyar gidan su yake gwadawa”
“Daga kai korafi sai ka tunzura ka hau zagi”?

Ga bidiyon asha Kallo lafiya.

https://www.jaridarmikiya.com/wp-content/uploads/2021/10/Video-54.mp4

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *