Buhari yana kiran duk malamai domin aje ayi masa nasiha a fa’da masa kuskurensa duk Lokaci ~Cewar Sheikh Kabiru gombe

A wani faifan bidiyo dake yawo an hango sakataren Kungiyar Izalah Sheikh Kabiru Haruna Gombe yana bayyana irin damar da Shugaba Muhammadu Buhari ya Basu domin Zuwa fadarsa suyi masa wa’azi malamin yace duk Lokaci Buhari na basu dama domin su Zo har fadarsa a fada masa a Ina ne kuskuren sa yake

Ga dai Cikakken bidiyon asha Kallo lafiya👇

https://www.jaridarmikiya.com/wp-content/uploads/2021/12/Video-63.mp4
Advertisements

One thought on “Buhari yana kiran duk malamai domin aje ayi masa nasiha a fa’da masa kuskurensa duk Lokaci ~Cewar Sheikh Kabiru gombe

  1. Ba dole bane sai munga dama domin a dokan kasa ba tsarin karba karba .
    Abin dake ciki shine wa yafi yawan kuri’u da kuma 2/3 na jihohi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *