GANDOLLARS: Shekarau ya Kira Ganduje da Shugaban chushe-Chushe.

A wani gajeran bidiyo an hango Sanatan Kano ta tsakiya Malam Ibrahim Shekarau Yana kalubalantar Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje da Cewa ya fada Jama’a shugaban Chushe-Chushe tunda yace Sanata Shekarau na karbe-karbe idan Baku manta ba dai a kwanakin bayana Gwamna Ganduje ya Bayyana Malam Ibrahim Shekarau amatsayin Mai karbe karbe a Abuja Hakan ya biyo bayan bullar rikicin Shugabancin Jam’iyar APC tsakanin tsagin Shekarau da tsagin Ganduje.

Tsagin

Ganduje ya tsayar da Abdullahi Abbas shi Kuma tsagin Shekarau APC Mai Jama’a ya tsayar da Ambasado Haruna zago Lamarin da ya jawo rabuwar Kai a Jam’iyar APC a jihar har Zuwa Yanzu.

Ga bidiyon martanin Shekarau..

https://www.jaridarmikiya.com/wp-content/uploads/2021/11/Video-60.mp4

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *