Gwamnatin Sokoto Ta Nunawa Sakkwatawa Aiki Tazo Yi….

Gwamnan Jahar Sokoto Rt. Hon. Aminu Waziri Tambuwal ya Biya Kaso 30 cikin 100 na Kudin Kwangilolin da ya Bayar domin Su Fara Aiki.

Gwamnan wan Kwamishinan Shara’a na Jahar Barr. Sulaiman Usman SAN.

kwagilolin Ayukkan Gadar Sama da Fadada Hanyoyi da gina Asibitoci a Sokoto.

An baiwa yan kwangilar kashi 30% na kudin don soma aiki daga yau Litinin.

Wayan sa suka Halarci Zamann a Kwai Kwamishinan Shara’a Barr. Sulaiman Usman SAN, Kwamishinan Kudi Hon. Abdulsamad Dasuki da Na Filaye da Gidaje Hon. Bello Abubakar Gwiwa. Sune suka Kaddamar madadin Gwamnatin jahar Sokoto.

Daga

Ahmed T. Adam Bagas

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *