Ina shirin sauya sheka daga PDP, baya ga haka ni zan karbi mulkin Nigeria daga hannun Buhari a 2023, |~ Inji Gwamna

Tsohon gwamnan jihar Kwara, Sanata Abubakar Bukola Saraki, yace yanzun ba ya tunanin kansa a siyasar Najeriya.

Saraki yace a halin yanzun fatan sa shine PDP ta shawo kan matsalolinta, ta zama tsintsiya ɗaya domin ceto Najeriya daga hannun APC.

Tsohon sanatan ya ƙara da cewa ba shi da tunanin ficewa daga PDP domin kawai ba’a bashi tikitin takara ba a 2023

Daga Ahmad Aminu Kado

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *