Zaben 2023 da alama Dr Gawuna na neman Gwamnan jihar Kano, ya Kai ziyara ga IBB da abdulsalam Abubakar.

Mataimakin gwamnan jihar Kano, Dakta Nasiru Yusuf Gawuna ya Kai ziyarar girmamawa ga tsofaffin shugabannin Najeriya a mulkin soja Janar Ibrahim Badamasi Babangida da kuma Janar Abdulsalam Abubakar A Minna dake jihar Neja masu sharshi na Cewa ziyarar ta mataimakin Gwamna Bata rasa nasa da Zaben 2023 da ake zaton zai tsaya takarar Gwamna a jihar ta kano duba da Cewa IBB da abdulsalam sun Kasance iyayen Kasa a Nageriya Wanda ke nuna da Cewa ko wanne dan Siyasa na Neman goyon bayansu kafin cimma ko Wacce irin nasara a Nageriya..

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *