Ƴan Bindiga sun kashe tsohon ɗan takarar Gwamnan Jihar Zamfara, yayinda a gefe guda kuma suka sace mutane masu yawa.

Daga | Ya’u Sule Tariwa,

Rahotanni sun tabbatarda cewa ƴan Bindigar da suka tare hanyar Abuja zuwa Kaduna sun kashe tsohon ɗan takarar Gwamna na Jam’iyyar APC daga Jihar Zamfara.

Mamacin mai suna Sagir Hamidu yana ɗaya daga cikin mutanen da al’amarin ya ritsa dasu a yammacin wannan rana ta Lahadi.

Mikiya tana cigaba ta tattara rahotanni dangane da al’amarin.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *