An gudanar da jana’izar mutane 61 waɗanda ƴan Bindiga suka kashe jiya a kasuwar Goronyo dake Jihar Sokotto.

An gudanar da Jana’izar mutane 61 da ƴan bindiga suka kashe a kasuwar Goronyo.

A yammacin jiya ne ƴan bindigar suka afka Kasuwar ta Goronyo dake Jihar Sokotto, yayinda suka kashe aƙalla mutane 61 a loƙaci ɗaya.

Jaridar Mikiya tana cigaba da bibiya domin sanin yanayin da ake ciki a yankin musamman bayan faruwar wannan mummunar al’amari.

Rahoto | Ya’u Sule Tariwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *