Sojojin Najeriya sunyi fata-fata da ‘yan bindiga a hanyar Kaduna zuwa Abuja.

Yau Juma’a Sojojin Najeriya sunyi fata fata da wasu daga cikin ‘yan Bindiga a cikin dazukan hanyar Kaduna zuwa Abuja.

Zaratan Sojojin sun kuma kama wasu ‘yan bindigar da rai, kuma sun kwato makamaia hannunsu.

Wani rahoto da bai gama kammala ba ma ya ce sun ceto wasu daga cikin wadanda ‘yan Bindigar sukayi garkuwa dasu daga cikin dazukan hanyar Kaduna zuwa Abujan.

Daga Kabiru Ado Muhd.

Advertisements

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *