El-rufai Ya Shiga Gasar Gudun Fanfalaƙi Na Kaduna.

Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasiru El-Rufai ya sanar da cewa ya yi rajista a gasar tseren fanfalaki na jihar da za ayi a watan Nuwamba.

El-Rufai ya sanar da hakan ne a ranar Asabar amma ya ce ba zai yi gudun da ya fi na kilomita biyar ba

Gwamnan ya ce an bullo da gasar ne domin zakulo hazakan matasa, da samar da aikin yi da kuma janyo hankalin masu saka hannun jari a jahar kaduna.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *